Littafi mai harshe biyu ga yara, Hausa – Harshen Koriya (하우사어 – 한국어)

Littafi mai zane wanda aka wallafa a harshe biyu

Tim bai iya yin barci ba. Ƙaramin kyarkecinsa ya ɓata. Wataƙila ya manta da shi a waje? Shi kaɗai ya je waje cikin duhu - sai ya yi kiciɓis da ...

Kwana lafiya, ƙaramin kyarkeci wata tatsuniya mai ban mamaki ce da aka juya ta zuwa harsuna fiye da 50. Ana iya samun littafi da kowane irin haɗuwa dangane da waɗannan harsunan.

팀은 잠이 오지 않습니다. 그의 작은 늑대가 사라졌거든요! 밖에서 잃어버린 걸까요? 팀은 한밤중에 혼자 밖으로 나갑니다. 그리고 뜻밖에도 몇몇 친구들을 만납니다.

잘 자, 꼬마 늑대야는 아이들이 잠들기 전에 읽어주기 좋은 따뜻한 이야기입니다. 50개 이상의 언어로 번역되었고 당신이 생각할 수 있는 거의 모든 언어로 다국어판이 가능합니다.



* for Sony Reader, Tolino, Kobo etc.


Looking for other languages? Take another chance on the Language Wizard!